Eswatini ko Swaziland bayan 2018 (da Swati: Umbuso we Swatini; da Turanci: Kingdom of eSwatini) ƙasa ce wacce babu wani teku da haɗu da wani yankin ta, da ke a Kudancin Afirka. Ta haɗa iyaka da Mozambik daga arewa maso gabas, da kuma Afirka ta Kudu daga arewa, yamma, kudu, da kudu maso gabas. Tana da ƙarancin faɗin ƙasa kimanin 200 km (120 mi) daga arewa zuwa kudu, da kuma kilomita 130 km (81 mi) daga gabas zuwa yamma, Eswatini tana ɗaya daga cikin mafi ƙananan ƙasa a Afurka, duk da haka, yanayin sararin samaniya na ƙasar ya bambanta, yana juyawa daga sanyi irin na tsaunuka zuwa zafi da rani irin na sauran yankunan kwari.

Eswatini
Umbuso weSwatini (ss)
Tutar eSwatini Coat of arms of Eswatini (en)
Tutar eSwatini Coat of arms of Eswatini (en) Fassara


Take Nkulunkulu Mnikati wetibusiso temaSwati (en) Fassara

Kirari «Siyinqaba»
«We are a fortress»
«Ние сме укреплението»
«A royal experience»
«Մենք ամրոց ենք»
«Wir sind die Festung»
«Som la fortalesa»
«'Da Ni'n Gaer!»
Wuri
Map
 26°29′00″S 31°26′00″E / 26.48333°S 31.43333°E / -26.48333; 31.43333

Babban birni Lobamba (en) Fassara da Mbabane
Yawan mutane
Faɗi 1,093,238 (2017)
• Yawan mutane 62.96 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Harshen Swazi
Labarin ƙasa
Bangare na Kudancin Afirka
Diocese (en) Fassara Roman Catholic Diocese of Manzini (en) Fassara
Yawan fili 17,364 km²
Wuri mafi tsayi Emlembe (en) Fassara (1.862 m)
Wuri mafi ƙasa Maputo River (en) Fassara (21 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Swaziland (en) Fassara
Ƙirƙira 6 Satumba 1968
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati absolute monarchy (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Eswatini (en) Fassara
• King of Eswatini (en) Fassara Mswati III (mul) Fassara (25 ga Afirilu, 1986)
• Prime Minister of Eswatini (en) Fassara Russell Dlamini (en) Fassara (4 Nuwamba, 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 4,748,702,401 $ (2021)
Kuɗi Swazi lilangeni
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .sz (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +268
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara, 933 (en) Fassara da 977 (en) Fassara
Lambar ƙasa SZ
Wasu abun

Yanar gizo gov.sz
File:Mbabane, Eswatini
Bankin Eswatini

Eswatini tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 17,364. Eswatini tana da yawan jama'a kimanin 1,093,238, bisa ga jimillar 2017. Mafi yawancin jama'arta sun kunshi Kabilar Swazi. Babban birnin eSwatini shine Mbabane.

Sarkin (Ngwenyama) eSwatini Mswati III ne. Ndlovukati (uwar sarkin) Ntfombi ce. Firaministan ƙasar Cleopas Dlamini ne.

Taswirar Eswatini
Tutar eSwatini.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.