Angola
Angola (lafazi: /angola/) ko Jamhuriyar Angola,Ta kasance kasa ce, da take cikin nahiyar Afirka. Angola tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,246,700. Angola tana da yawan jama'a kimanin 25,789,024, bisa ga jimillar qidayan, 2014. Angola tana da iyaka da Jamhuriyar Kwango, da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, da Namibiya, kuma da Zambiya. Babban birnin Angola, Luanda ne.
Shugaban kasar Angola João Manuel Gonçalves Lourenço ; mataimakin shugaban kasar Bornito de Sousa ne.
Angola ta samu yancin kanta a shekara ta 1975, daga Portugal.
Bizunga
gyara sasheHotuna
gyara sashe-
Luanda Angola
-
Taswirar Afrika na nuna kasar Angola a launin Ja
-
Dutsin Black, Angola
-
Kogin Longo
-
Taswirar yaƙin Quifangondo
-
Tazua
-
Coci a Tombua, Namibe, Angola
-
Katon jirgin Ruwa a bakin Ruwa, Namibe Angola
-
Black Stones Malange Angola
-
Kissala
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |