Turanci
Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
Turanci: Harshe ne kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar turai da ƙasashen dake yammacin duniya, wato nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a faɗin duniya.
Turanci | |
---|---|
English | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) ![]() faɗi: 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) ![]() |
| |
Baƙaƙen boko da English orthography (en) ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
en |
ISO 639-2 |
eng |
ISO 639-3 |
eng |
Glottolog |
stan1293 [1] |
![]() |


Turanci na ɗaya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language).
Turanci shi ne harshen majalisar ɗinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Ƙasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.


Manazarta:
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Turanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.