Togo
Appearance
Togo | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Terre de nos aïeux (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Travail, Liberté, Patrie» «Work, Liberty, Homeland» «Труд, свобода, Родина» «Treball, llibertat, pàtria» «Gwaith, rhyddid, mamwlad» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Lomé | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 7,797,694 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 137.32 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 56,785 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount agou (986 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bight of Benin (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French Togoland (en) | ||||
Ƙirƙira | 27 ga Afirilu, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Togo (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• President of Togo (en) | Faure Gnassingbé (4 Mayu 2005) | ||||
• Prime Minister (en) | Victoire Tomegah Dogbé (28 Satumba 2020) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 8,334,047,486 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .tg (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +228 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 118 (en) , 117 (en) , 171 (en) da 172 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | republicoftogo.com |
Togo,ko Jamhuriyar Togo (da Faransanci: République togolaise), ƙasa ce, da ke a yammacin Afirka. Togo tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 56,785. Togo, tana da yawan jama'a kimanin, 7,552,318, bisa ga jimillar shekarar ta 2015. Togo tana da iyaka da Liberiya, da Gine daga gabas, da Mali, da Burkina Faso daga Arewa, kuma ta yi iyaka da Ghana da ga yammah, Babban birnin Togo, Lomé.
Shugaban kasar Togo Faure Gnassingbé, firaminista Komi Sélom Klassou.
Togo ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga kasar Faransa.[1] [2] [3]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Kasar togo tana da tarihin gaske, ta kasance daya daga cikin kasashen da faransa ta raina.
-
Garin Lome kenan a shekaran 1903
-
Tsohuwar gadan Lome, babban birnin Togo
-
Mota na farko a kasar Togo
-
Wani Manomi a kasar Togo
-
Jama'a a kasar Togo a yayin tafiya
Mulki
[gyara sashe | gyara masomin]Arziki
[gyara sashe | gyara masomin]Wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Fannin tsaro
[gyara sashe | gyara masomin]Kimiya
[gyara sashe | gyara masomin]Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]Addinai
[gyara sashe | gyara masomin]Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tutan kasar Togo
-
Bakin tekun Lome
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.britannica.com/place/Togo
- ↑ http://historyworld.net/wrldhis/PlainTextHistoriesResponsive.asp?historyid=ad42
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-06-10. Retrieved 2020-06-10.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |