Leburanci
Appearance
![]() | |
---|---|
sociological concept (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
economic activity (en) ![]() |
Karatun ta |
labour economics (en) ![]() ![]() |
Has characteristic (en) ![]() |
occupational stress (en) ![]() |
WordLift URL (en) ![]() | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/labour |
Hannun riga da | Nishadi da Nishaɗi |
Leburanci sana'a ce ko aiki ne na neman kudi da mutane keyi, galibin aikin Leburanci aikin gini ne na gidaje ko wasu gine-gine.
Masu aikin leburanci
[gyara sashe | gyara masomin]Galibin masu aikin Leburanci marasa ne domin aiki ne na ƙarfi wanda baya da ƙarfi ba zai iya ba kuma aiki ne dake buƙutar juriya da jajircewa.
Matsalar aikin Leburanci
[gyara sashe | gyara masomin]- Tsufa da wuri
- Kawo ciwon ƙudu da wuya
- Tsagewar farar jiki musamman ƙafa da hannu[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Lebura
-
Lebura a bakin Aiki