Jump to content

shaho

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

ShahoAbout this soundShaho  wani tsuntsu ne, Wanda galibi rayuwar shi a cikin gari kuma kwana daji

Misali

[gyarawa]
  • Shaho ya ɗauki dan tsako

Suna

[gyarawa]

shāhō ‎(n., j. shāhunā)


Karin Magana

[gyarawa]
  • Shaho baka lewar banza

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 97.
  2. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 2.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 183.