Jump to content

Ba haya

Daga Wiktionary
Ba hayan mutum

Ba haya cutane da ɗan adam ko dabba suke fitarwa acikin cikinta.

Suna jam'i. Ba hayoyi.

Misalai

[gyarawa]
  • Zanje banɗaki inyi bahaya.
  • Akuyata tayimin bahaya aban ɗaki.