Zaki
Appearance
Zaki | |
---|---|
Conservation status | |
![]() Vulnerable (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Class | Mammalia (mul) ![]() |
Order | Carnivora (mul) ![]() |
Dangi | Felidae (mul) ![]() |
Genus | Panthera (en) ![]() |
jinsi | Panthera leo Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
![]() ![]() ![]() | |
General information | |
Pregnancy | 108 Rana |
Babban tsaton samun abinci |
ungulate (en) ![]() |
Nauyi | 1.65 kg, 188 kg da 126 kg |
Bite force quotient | 112 |






Zaki (Panthera leo) wata dabba ce da ke rayuwa a dawa wato muhallin ta a (daji) ana masa kirari da sarkin dawa domin yana da ƙarfi kuma yana farautar dabbobi ne ya cinye su a matsayin abinci. Zaki yana da wata ɗabi'a ta yadda idan har ya ga mushe baya ci sai dai ya kashe dabba da kansa ya cinye.
Dabi'a
[gyara sashe | gyara masomin]


Dabban da yafi kowanne karfi shine Zaki, yana hutu na tsawan awa asharin a ko wacce rana, inda yake tafiyar a kalla awa biyu, cin abincin minti hamsin (50). [1], idan zaki yayi gurnani ana jin ƙaran sautin daga kimanin tsawon kilomita 8, yana fara gurnani ne daga ƙaramin sauti zuwa babba.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Schaller, pp. 120–21.