Jump to content

Yekaterina Bikert

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yekaterina Bikert
Rayuwa
Haihuwa Kachkanar (en) Fassara, 13 Mayu 1980 (44 shekaru)
ƙasa Rasha
Karatu
Harsuna Rashanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Yekaterina Eduardovna Bikert (Russian: Екатерина Эдуардовна Бикерт, an haife ta a 13 ga watan Mayu shekarata 1980) ƴar wasar Kasar Rasha ƙwararriya wacce tayi fice kuma ta ƙware sosai akan ma'aunin tsayi mita 400 na matsaya.

Lokacin ta mafi kyau shine 53.72 seconds, wanda aka samu a watan Yulin 2004 a Tula.

Ta yi gasa a tseren ma'aunin tsayi mita 400 a gasar Olympics ta Beijing ta 2008 inda ta cancanci zama ta biyu mafi sauri a zagaye na biyu, tare da lokacin 55.15 seconds.

Tana da inci 5 kuma tana da nauyin 150 lbs.  {| class="wikitable sortable" style=" text-align:center;"

|- !Shekara !Gasa !Wuri !Matsayi

!Bayanan kula |-


|- |rowspan=2|2004 |Olympic Games |Athens, Greece | 6th |400 m hurdles | |- |World Athletics Final |Monte Carlo, Monaco | 7th |400 m hurdles | |}

Samfuri:Russian Athletics Championships women's 400 metres hurdles champions