Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tamim bin Hamad Al Thani |
---|
|
25 ga Yuni, 2013 - 5 ga Augusta, 2003 - 25 ga Yuni, 2013 ← Jasim bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) 2002 - |
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Doha, 3 ga Yuni, 1980 (44 shekaru) |
---|
ƙasa |
Qatar |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Hamad bin Khalifa Al Thani |
---|
Mahaifiya |
Moza bint Nasser Al Missned |
---|
Abokiyar zama |
Jawaher bint Hamad Al Thani (en) Al-Anoud bint Mana Al Hajri (en) Noora bint Hathal Al Dosari (en) |
---|
Yara |
|
---|
Ahali |
Al-Mayassa bint Hamad Al-Thani (en) , Maha bint Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Jasim bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Joaan bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Khalifa bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Mishaal bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Mohammed bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Khalifa bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) , Hind bint Hamad bin Khalifa Al-Thani (en) , Abdullah bin Hamad bin Khalifa Al Thani (en) da Thani bin Hamad Al Thani (en) |
---|
Ƴan uwa |
|
---|
Yare |
House of Thani (en) |
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
Royal Military Academy Sandhurst (en) Harrow School (en) Sherborne International (en) |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Mamba |
International Olympic Committee (en) |
---|
Imani |
---|
Addini |
Mabiya Sunnah |
---|
IMDb |
nm9634669 |
---|
|
An haifi Tamim bin Hamad a ranar 3 ga Yuni shekara ta 1980 a Doha, kasar Qatar . Shi ne ɗan na huɗu a wajan Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, kuma ɗan na biyu na Sheikha Moza bint Nasser Al-Missned, kuma yasa mata guda biyu Tamim ya yi karatu a Makarantar Sherborne ta kasar Biritaniya (Kolejin Duniya) a Dorset, da kuma Makarantar Harrow, inda ya zauna a A-Levels a shekarar 1997. Daga nan ya halarci Royal Military Academy Sandhurst, ya kammala a shekarar ta 1998.