Jump to content

Sam Adekugbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sam Adekugbe
Rayuwa
Cikakken suna Samuel Ayomide Adekugbe
Haihuwa Landan, 16 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Kanada
Birtaniya
Ƴan uwa
Ahali Elijah Adekugbe (en) Fassara
Karatu
Makaranta Burnaby Central Secondary School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Vancouver Whitecaps FC (en) Fassara2013-2017170
Vancouver Whitecaps FC U-23 (en) Fassara2013-201330
  Canada men's national under-18 soccer team (en) Fassara2013-201310
  Canada national under-20 association football team (en) Fassara2014-201560
  Canadian men's national soccer team (en) Fassara2015-371
Whitecaps FC 2 (en) Fassara2015-201520
Brighton & Hove Albion F.C. Reserves and Academy (en) Fassara2016-201750
Brighton & Hove Albion F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2016-ga Yuni, 201710
IFK Göteborg (en) Fassaraga Yuli, 2017-Disamba 201790
  Vålerenga Fotball (en) Fassaraga Janairu, 2018-ga Yuli, 2021890
Hatayspor (en) Fassaraga Augusta, 2021-470
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 75 kg
Tsayi 175 cm
Dan wason kwllon kafa nijeriya

Sam Adekugbe ɗan asalin ƙasar Ingila ne, wanda mahaifan sa daga Najeriya suke, kuma shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.Ya kasance ƙwararren ɗan wasa ne na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Ingila.

Tarihin kulub

[gyara sashe | gyara masomin]

Vancouver Whitecaps FC a ranar 28 ga watan Agusta shekara 2013, Adekugbe ya sa hannu a kontiragi da kungiyar kwallon MLS Vancouver Whitecaps FC, wanda ya zama sa hannu sa na bakwai a tarihin kulub din gida, Kwarewar shi ta bayyana a 27 ga watan Oktoban 2013 a wasan karshen zangon 2013 inda wasan ya kare da ci 3-0 nasara akan kungiyar Colorado Rapids

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sam Adekugbe ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Kanada wanda ke taka leda a matsayin baya na hagu na Vålerenga a cikin Eliteserien na Norway. Ya wakilci Kanada a ƙarƙashin 18, under-20, da manyan matakai. M cewar Wikipedia, Google, Forbes, IMDb, da amintattun majiyoyin yanar gizo daban-daban, kiyasin kuɗin sam ya kai dala miliyan 5 zuwa 10. Yana da shekara 26 a 2021 {