Rugujewa a Makka
Appearance
| ||||
| ||||
Iri |
masifa structural failure (en) | |||
---|---|---|---|---|
Kwanan watan | 11 Satumba 2015 | |||
Wuri | Masjid al-Haram, Makkah | |||
Ƙasa | Saudi Arebiya | |||
Adadin waɗanda suka rasu | 111 (a data de 13 Satumba 2015) | |||
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 394 |
A 11 Satumba 2015, wani gini ya ruguza kan mutane a Masjid al-Haram a Makka, Saudi Arabia . Aƙalla mutane 118 suka mutu sannan wasu 394 suka jikkata. Waɗanda lamarin ya rutsa da su galibi ‘yan ƙasashen waje ne, daga cikin waɗanda suka jikkata da waɗanda suka mutu sun haɗa da ƴann ƙasashen Indonesia, Turkey, Iran, Egypt, Algeria, Bangladesh, Pakistan, India, Malaysia, Afghanistan, Morocco, Iraq, Najeriya da kuma Ingila .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.