Jump to content

Ponaryo Astaman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ponaryo Astaman
Rayuwa
Haihuwa Balikpapan (en) Fassara, 25 Satumba 1979 (45 shekaru)
ƙasa Indonesiya
Karatu
Harsuna Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bontang FC (en) Fassara2000-20006012
  Indonesia national under-23 football team (en) Fassara2001-2001
PSM Makassar (en) Fassara2003-2003584
  Indonesia men's national football team (en) Fassara2003-2003622
Melaka TMFC (en) Fassara2006-20062012
Arema F.C. (en) Fassara2007-2007342
Persija Jakarta (en) Fassara2008-2008321
Sriwijaya F.C. (en) Fassara2009-2009854
PSM Makassar (en) Fassara2013-2013146
Persija Jakarta (en) Fassara2014-201551
Borneo F.C. Samarinda (en) Fassara2016-2016
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 60 kg
Tsayi 172 cm

Ponaryo Astaman (an haife shi ranar 25 ga watan Satumban 1979) tsohon dan wasan kwallon kafa ne na Indonesian. Ya kasance daga cikin tawagar kwallon kafa ta kasar Indonesia daga shekarar 2003 har zuwa shekarata 2013. A matsayinsa na dan wasa,ya riga ya buga wa kungiyoyi da yawa a Indonesia,kamar su PSM Makassar, Arema FC,Persija Jakarta, da Sriwijaya.

Ya buga wa PSM Makassar wasa a matakin rukuni na Gasar Zakarun Turai ta 2004,inda ya zira kwallaye daya.[1] Ya buga wa Arema Malang wasa a matakin rukuni na gasar zakarun Turai ta 2007. [2]

  1. Stokkermans, Karel (2005-06-15). "Asian Club Competitions 2004". RSSSF.
  2. "Nine-man Arema defeat Bangkok in AFC Champions League". People's Daily Online. 2007-04-26.