Jump to content

Papu Gómez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Papu Gómez
Rayuwa
Cikakken suna Alejandro Darío Gómez
Haihuwa Buenos Aires, 15 ga Faburairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Argentina
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Sevilla FC-
  Arsenal Fútbol Club (en) Fassara2005-20097716
  Argentina national under-20 football team (en) Fassara2007-2007112
  San Lorenzo de Almagro (en) Fassara2009-2010488
  Catania FC (en) Fassara2010-201310616
  FC Metalist Kharkiv (en) Fassara2013-2014233
  Atalanta B.C.2014-2021
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 10
Nauyi 68 kg
Tsayi 165 cm
IMDb nm4772028
hoton dan kwallo papu gomez
Papu Gómez
Gomez

Papu Gómez (an haifeshi ne a ranar 15 ga watan fabrairu na shekarar 1988)[1]kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan asalin kasar Argentina,wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba ko dan wasan tsakiya mai kai hari,a kungiyar kwallon kafa ta sevilla fc ta kasar Andalus.

Papu Gómez
Papu Gómez

A ranar 19 ga watan mayu ne a shekarar 2017 Gomez ya karbi kiransa na farko daga babbar kungiya ta kasa lokacin da aka nada sabon kocin kungiyar kasar jorge sampaoli a wasannin sada zumunta da suka buga da kasar Brazil da kuma kasar singapore a watan yuni na wannan shekara[2]