Ozark Howler
Ozark Howler | |
---|---|
Ozark Howler wata halittace ta jita-jita wacce ake tsammanin tana rayuwa a Arkansas, Misssouri, Oklahoma, Texas.
An suffanta girman wannan halittar ta Ozark Howler kamar karen jeji , da kaukassan jiki, da kafafu gajeru murdaddu, da gashi mai yawa, wani lokacin tana da kaho. An suffanta Idanuwan Ozark Howler acewa jajayene koda acikin duhune. Kukanta yana kamanceceniya da kukan Dila da Karkanda.
ِA wani littafi da ake kira tatsuniyoyin Orzark Howler, wanda Kelly Reno yarubuta, yasumfanta muhimman siffofin wannan halittar, an buga littafin a shekarar 2008, a 2016, maizane da ake kira Helen Hawley ya zana zanen Ozark Howler maifadin inci 12 wanda ya yi da kala daya. A 2014 Alien De Soiza tasamar da abin frintin wanda ya siyar domin ya sami kudi. Joshua Wolf yasakkasa Ozark a takarda. Hakkannan Orzark Howler ya zama makalar shekarar 2018 a oktoba a fagen sada zumunta wanda hakan jnyo karin hotunan wannan halitta