Jump to content

Omar Bradley

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omar Bradley
Chairman of the Joint Chiefs of Staff (en) Fassara

19 ga Augusta, 1949 - 15 ga Augusta, 1953
William D. Leahy (en) Fassara - Arthur William Radford (en) Fassara
Chief of Staff of the United States Army (en) Fassara

7 ga Faburairu, 1948 - 15 ga Augusta, 1949
Administrator of Veterans Affairs (en) Fassara

1945 - 1948
Frank Thomas Hines (en) Fassara - Carl R. Gray Jr. (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Clark (en) Fassara, 12 ga Faburairu, 1893
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa New York, 8 ga Afirilu, 1981
Makwanci Arlington National Cemetery (en) Fassara
Karatu
Makaranta United States Army Command and General Staff College (en) Fassara
United States Military Academy (en) Fassara
United States Army War College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a hafsa da official (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba the class the stars fell on (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja United States Army (en) Fassara
Digiri General of the Army (en) Fassara
Ya faɗaci Yakin Duniya na II
Yakin Duniya na I
Korean War (en) Fassara
Omar Bradley
Omar Bradley

Omar Bradley (12 ga Fabrairu, 1893 - Afrilu 8, 1981) ya kasance daya daga cikin manyan kwamandojin sojojin Amurka a Arewacin Afirka da Turai a lokacin yakin duniya na biyu kuma Janar na Sojojin Amurka. Shi ne jami'in taurari biyar na karshe da ya tsira a Amurka.[1]

  1. Axelrod, p.7[permanent dead link]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.