Jump to content

Nairobi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nairobi


Wuri
Map
 1°17′11″S 36°49′02″E / 1.2864°S 36.8172°E / -1.2864; 36.8172
Ƴantacciyar ƙasaKenya
County of Kenya (en) FassaraNairobi County (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 5,545,000 (2016)
• Yawan mutane 7,966.95 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Southern Rift Valley (en) Fassara
Yawan fili 696 km²
Altitude (en) Fassara 1,661 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1899
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 020
Lamba ta ISO 3166-2 KE-110
Birnin Nairobi, babban birnin ƙasar
Nairobi.
Dogon raƙumin Dawa a Gidan shakatawa na Kasa da ke Nairobi
Nairobi

Nairobi birni ne, da ke a lardin Nairobi, a ƙasar Kenya. Shi ne babban birnin ƙasar Kenya kuma da babban birnin yankin Nairobi. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 6,547,547 (miliyan shida da dubu biyar da arba'in da bakwai da dari biyar da arba'in da bakwai) a birnin. An gina Nairobi a shekara ta 1899.

Hotel na Intercontinental