Mpox a Najeriya
| |
Iri | Annoba |
---|---|
Kwanan watan | 1971 – |
Ƙasa | Najeriya |
Yana haddasa |
2022 monkeypox outbreak (en) 2022 monkeypox outbreak in the United Kingdom (en) |
A cikin shekarar ta 2017, mpox ya sake ɓulla a cikin mutane a Najeriya bayan shekaru 39. [1] Ya zuwa karshen shekarar 2017, an samu a kalla mutane 115 da aka tabbatar sun kamu da cutar. [2]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Lokacin da aka gano cutar ta farko na ɗan adam a cikin DRC, Laberiya da Sierre Leone a cikin shekarar 1970, ba a sami bullar cutar ba a Najeriya, kuma binciken da aka yi na wasu namun daji da ba na ɗan adam ba a Najeriya ba a gano wata cutar mpox ba. [3] An fara gano kararraki biyu na mpox a Najeriya a cikin shekarar 1971. [4] Ɓullar cutar farko ita ce mace 'yar shekara huɗu, wacce ta fara a ranar 9 ga watan Afrilu. [5]
Ɓarkewar Cutar a shekarar 2017
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar ta 2017, mpox ta sake fitowa a cikin mutane a Najeriya bayan shekaru 39. [1] [6]
Farkon fitar da mpox daga Afirka ta hanyar mutanen da abin ya shafa ya faru ne a watan Satumba na shekarar ta 2018, lokacin da mutane uku da abin ya shafa suka yi tafiya zuwa Burtaniya da Isra'ila. [7]
A cikin shekarar 2021, an sami rahoton ɓullar mpox a Delta, Lagos, Bayelsa, Rivers, Edo, Babban Birnin Tarayya, Niger, da Ogun. [8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Yinka-Ogunleye, Adesola; Aruna, Olusola; Dalhat, Mahmood; Ogoina, Dimie; McCollum, Andrea; Disu, Yahyah; Mamadu, Ibrahim; Akinpelu, Afolabi; Ahmad, Adama; Burga, Joel; Ndoreraho, Adolphe; Nkunzimana, Edouard; Manneh, Lamin; Mohammed, Amina; Adeoye, Olawunmi (August 2019). "Outbreak of human monkeypox in Nigeria in 2017-18: a clinical and epidemiological report". The Lancet. Infectious Diseases. 19 (8): 872–879. doi:10.1016/S1473-3099(19)30294-4. ISSN 1474-4457. PMC 9628943 Check
|pmc=
value (help). PMID 31285143. S2CID 195842553. Cite error: Invalid<ref>
tag; name "Yinka2019" defined multiple times with different content - ↑ (David R. ed.). OCLC Endy Check
|oclc=
value (help). Invalid|url-access=Aronson
(help); Missing or empty|title=
(help) - ↑ Cho, C. T.; Wenner, H. A. (March 1973). "Monkeypox virus". Bacteriological Reviews. 37 (1): 1–18. doi:10.1128/br.37.1.1-18.1973. ISSN 0005-3678. PMC 413801. PMID 4349404.
- ↑ Breman JG, Kalisa R, Steniowski MV, Zanotto E, Gromyko AI, Arita I (1980). "Human monkeypox, 1970-79". Bull World Health Organ. 58 (2): 165–182. PMC 2395797. PMID 6249508.
- ↑ Arita, I; Henderson, DA (1976). "Monkeypox and whitepox viruses in West and Central Africa". Bulletin of the World Health Organization. 53 (4): 347–53. PMC 2366520. PMID 186209.
- ↑ Phoobane, Paulina; Masinde, Muthoni; Mabhaudhi, Tafadzwanashe (8 February 2022). "Predicting Infectious Diseases: A Bibliometric Review on Africa". International Journal of Environmental Research and Public Health. 19 (3): 1893. doi:10.3390/ijerph19031893. ISSN 1660-4601. PMC 8835071 Check
|pmc=
value (help). PMID 35162917 Check|pmid=
value (help). - ↑ Mauldin, Matthew R.; McCollum, Andrea M.; Nakazawa, Yoshinori J.; Mandra, Anna; Whitehouse, Erin R.; Davidson, Whitni; Zhao, Hui; Gao, Jinxin; Li, Yu; Doty, Jeffrey; Yinka-Ogunleye, Adesola; Akinpelu, Afolabi; Aruna, Olusola; Naidoo, Dhamari; Lewandowski, Kuiama (19 April 2022). "Exportation of Monkeypox Virus From the African Continent". The Journal of Infectious Diseases. 225 (8): 1367–1376. doi:10.1093/infdis/jiaa559. ISSN 1537-6613. PMC 1917298. PMID 2880628.
- ��� "Monkeypox in Nigeria - Watch - Level 1, Practice Usual Precautions - Travel Health Notices | Travelers' Health | CDC". wwwnc.cdc.gov. 30 November 2021. Archived from the original on 21 May 2023. Retrieved 21 May 2023.