Katya Chilly
Katya Chilly | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kiev, 12 ga Yuli, 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Ukraniya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi da mai rubuta kiɗa |
Mahalarcin
| |
Sunan mahaifi | Катя Chilly |
Artistic movement |
traditional folk music (en) rock music (en) pop music (en) electronic music (en) trance (en) house music (en) folk music (en) |
Kayan kida | murya |
katyachilly.com |
Kateryna Petrivna Kondratenko ( Ukraine ; an haife ta a ranar 12 ga watan Yuli shekarata alif 1978), wacce aka fi sani da Katya Chilly, mawaƙiyar Yukren ce kuma marubuciya . Salon ta ya kunshi salonduniya da sabuwar zamani.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Kundin farko na Katya Chilly Rusalki in da House (Mermaids In Da House) an sake shi a shekarar 1998. Ta fara shiryawa don albam dinta a 1996 lokacin da ta canza sunanta zuwa Katya Chilly. Ta zama sananniya a Ukraine bayan Chervona Ruta lokacin da ta zagaya ko'ina cikin kasar tare da mahalarta.
A cikin shekara ta 1999, Katya Chilly ta halarci bikin Fringe na Edinburgh da akayi a Scotland. A cikin watan Maris 2001, ta yi wasa a fiye da wurare 40 a United Kingdom. An watsa wash daga cikin wasanninta a gidan rediyon Burtaniya a duk fadin kasar.
Wakoki
[gyara sashe | gyara masomin]- 1998 - Rusalki in da House
- 2002 - Son
- 2006 - Ya Molodaya
- 2008 - Prosto Serdtse