Jump to content

Jinan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jinan


Wuri
Map
 36°40′00″N 116°59′00″E / 36.6667°N 116.9833°E / 36.6667; 116.9833
Ƴantacciyar ƙasaSin
Province of China (en) FassaraShandong (en) Fassara
Babban birnin
Shandong (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 7,967,400 (2019)
• Yawan mutane 777.73 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Highland Shandong (en) Fassara
Yawan fili 10,244.45 km²
Altitude (en) Fassara 23 m
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Q106035827 Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 250000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0531
Wasu abun

Yanar gizo jinan.gov.cn
Jinan.
Wasu yara na wasa a birnin Jikan

Jinan (lafazi : /tsinan/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Jinan tana da yawan jama'a 7,067,900, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Jinan kafin karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa.