Jump to content

Harshen Horom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Horom
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 hoe
Glottolog horo1245[1]
kauyen horom
kauyen

Horom (Rom) harshen Plateau ne na kasar Najeriya .

Ƙungiyoyin, ƙabilun maƙwabta suna ɗaukar Rom a matsayin al'adar Ron, waɗanda ke magana, da yammacin Chadic . An kuma san mutanen Rom da wayoyin xylophone . [2]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Horom". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger M. 1998. Recent fieldwork in Nigeria: Report on Horom and Tapshin. Ogmios, 9:10-11.

Samfuri:Languages of NigeriaSamfuri:Platoid languages