Hanbaliya
Hanbaliya | |
---|---|
Founded | 9 century |
Mai kafa gindi | Ahmad Ibn Hanbal da al-Khallal (en) |
Classification | |
Sunan asali | الحنابلة da المذهب الحنبلي |
Hanbaliya Mazhab (larabci|المذهب الحنبلي) (Hambalee) tana daya daga cikin manyan Mazhaba Hudu a addinin musulunci wadanda ke karantar da sunnahr Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi, akan sanin fiqihun addinin musulunci.[1] An samu sunar Mazhabar ne daga sunan babban Malamin nan na Kasar Irak wato Imam Ahmad Ibn Hanbal Wanda ya rasu a shekarar (d. 855), kuma daliban sa suka zamadda sunar yacigaba da bin makarantar sa, har izuwa yau. mazhabar Hanbaliya itace mafi karancin mabiya a duk cikin sauran Mazhabobin addinin musulunci guda hudu da ake dasu, wato sauran sune; Hanafiyya, Malikiyya da Shafi'iyya.[2][3]
Hanbaliya suma kamar sauran Mazhabobin tana kafa Shari'ar tane daga bin Qur'an, da Hadisi (maganganu da ayyukan rayuwar Annabi Muhammad), da kuma fahimtar Sahabbai (Muhammad's companions).[1] In cases where there is no clear answer in sacred texts of Islam, the Hanbali school does not accept jurist discretion or customs of a community as a sound basis to derive Islamic law, a method that Hanafi and Maliki Sunni fiqhs accept. Hanbali school is the strict traditionalist school of jurisprudence in Sunni Islam.[4]Mazhabar Hanbaliya Ana samun ta ne a kasar Saudiya da Qatar, wadanda Suka mayar da ita a matsayin dokar yin Shari'ar fiqihu a kasansu.[5][6] mabiya Hanbaliya sune suka fi yawa a masarautun dake kasar Daular Larabawa (UAE) (Sharjah, Umm al-Quwain, Ras al-Khaimah da Ajman).[7] harwayau akwai mabiya Hanbaliya a kasashe kamar Bahrain, Oman da Yemen da wasu Daga cikin mutanen kasar Iraqi da Jordanian bedouin amma basu dayawa.[5][8]
Mazhabar Hanbaliya tasamu canji sosai daga Wahhabiyaw.[9] A tarihi makarantar karamar ce a Karni na goma sha takwas(18) har zuwa farkon Karni na ashirin (20), amma zuwan Muhammad ibn Abd al-Wahhab da Sarki Al Saud sun taimaka sosai wajen yada Mazhabar ta shiga kasashen duniya da dama.[9] sakamakon hakane yasa sunar Mazhabar tasamu tasgaro daga wasu yankunan musulmai ganin cewa anyi amfani da sunan Mazhabar ko madai Malamin ta da kuma Malamin daya farfado da karantarwar ta a Karni na goma sha uku wato Ibn Taymiyyah. Kodayake wasu malamai sun musunta da cewa karantarwa Ibn Hanbal baida wani alaka ko tasiri akan akidar da Wahhabiyawan kebi"[10] tunda akwai hujja kamar yadda Malamin yakara dacewa, hanbaliya da akidarta nada basu da wani kamanceceniya da karantarwa Wahhabiyawan na yanzu"[10] as medieval Hanbali literature is rich in references to saints, grave visitation, miracles, and relics.[11] Historically, the Hanbali school was treated as simply another valid interpretation of Islamic law, and many prominent medieval Sufis, such as Abdul Qadir Gilani, were Hanbali jurists and mystics at the same time.[11].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Hisham M. Ramadan (2006), Understanding Islamic Law: From Classical to Contemporary, Rowman Altamira, ISBN|978-0759109919, p. 24-29
- ↑ Gregory Mack, Jurisprudence, in Gerhard Böwering et al (2012), The Princeton Encyclopedia of Islamic Political Thought, Princeton University Press, ISBN|978-0691134840, p. 289
- ↑ Sunnite Encyclopædia Britannica (2014)
- ↑ Ziauddin Sardar (2014), Mecca: The Sacred City, Bloomsbury, ISBN|978-1620402665, p. 100
- ↑ 5.0 5.1 Daryl Champion (2002), The Paradoxical Kingdom: Saudi Arabia and the Momentum of Reform, Columbia University Press, 08033994793.ABA, p. 23 footnote 7
- ↑ State of Qatar School of Law, Emory University
- ↑ Barry Rubin (2009), Guide to Islamist Movements, Volume 2, ME Sharpe, ISBN|978-0765617477, p. 310
- ↑ Mohammad Hashim Kamali (2008), Shari'ah Law: An Introduction, ISBN|978-1851685653, Chapter 4
- ↑ 9.0 9.1 cite book|last=Zaman|first=Muhammad| title=Modern Islamic thought in a radical age| publisher=Cambridge University Press |year=2012 |isbn=978-1-107-09645-5 | pages=15–17, 62–95
- ↑ 10.0 10.1 Michael Cook, “On the Origins of Wahhābism,” Journal of the Royal Asiatic Society, Third Series, Vol. 2, No. 2 (Jul., 1992), p. 198
- ↑ 11.0 11.1 Christopher Melchert, The Ḥanābila and the Early Sufis, Arabica, T. 48, Fasc. 3 (Brill, 2001); cf. Ibn al-Jawzī, Manāqib al-imām Aḥmad, ed. ʿĀdil Nuwayhiḍ, Beirut 1393/1973