Gundumar Al Madan
Appearance
Gundumar Al Madan | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Yemen | |||
Governorate of Yemen (en) | 'Amran Governorate | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 26,955 (2004) | |||
• Yawan mutane | 2.49 mazaunan/km² | |||
Home (en) | 3,354 (2004) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 10,820 km² | |||
Altitude (en) | 1,803 m | |||
Sun raba iyaka da |
Gundumar Al Madan ( Larabci: مديرية المدان ) gunduma ce ta lardin Amran, Yemen. Tun daga shekarar 2003, gundumar na da yawan mazaunan dubu 26,955.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Districts of Yemen". Statoids. Archived from the original on 29 November 2010. Retrieved October 17, 2010.