Jump to content

Fidelis Gadzama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fidelis Gadzama
Rayuwa
Haihuwa 20 Oktoba 1979 (45 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 77 kg
Tsayi 178 cm

Fidelis Gadzama (an haife shi a ranar 20 ga Oktoba 1979) ɗan Wasan Najeriya ne kuma ɗan wasan Olympic.

Gadzama na cikin tawagar Najeriya da suka sami lambar azurfa a tseren mita 4 x 400 a Gasar Olympics ta 2000 a Sydney. [1]

Tawagar ta Najeriya ta kare a matsayi na biyu a bayan tawagar Amurka , wacce daga baya kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa ya kore ta daga gasar tseren mita 4x400 a Gasar Olympics ta 2000, saboda daya daga cikin membobin kungiyar ya yi amfani da kwayoyi masu kara kuzari yayin da suke fafatawa. Sydney. [2]

A ranar 21 ga watan Yulin 2012, an sake dawo da lambobin wasannin tseren mita 4 × 400 na wasannin Olympics na 2000 bayan da aka cirewa tawagar Amurka lambar zinare, ma'ana Gadzama da Najeriya sune masu lashe lambar zinare.

A cikin watan Mayu 2014, an zabe shi a matsayin ɗan takarar Labour Party Merton London Borough Council for Cannon Hill .

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Fidelis Gadzama at World Athletics
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Fidelis Gadzama". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 19 May 2011. Retrieved 27 September 2008.
  2. IOC decision in the doping case of Mr. Antonio Pettigrew The Official Website of the Beijing 2008 Olympic Games (August 2, 2008) (Retrieved on 27 September 2008)