Bouaké
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ivory Coast | |||
District of Ivory Coast (en) ![]() | Vallée du Bandama District (en) ![]() | |||
Region of Côte d'Ivoire (en) ![]() | Gbêkê (en) ![]() | |||
Department of Ivory Coast (en) ![]() | Bouaké Department (en) ![]() | |||
Babban birnin |
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 740,000 (2021) | |||
• Yawan mutane | 632.48 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,170 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 312 m | |||
Sun raba iyaka da |
Katiola (en) ![]() | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1899 |

Bouaké (lafazi: /bwake/) birni ne, da ke a ƙasar Côte d'Ivoire. Shi ne babban birnin lardin Vallée du Bandama (Kwarin Bandama). Bouaké ya na da yawan jama'a 536,189, bisa ga jimillar ta shekarar 2014. An gina birnin Bouaké a shekara ta 1899.
