Baduku
Appearance
Baduku suna ne da ake bama mai gyaran takalmi ko Kuma Wanda yake sarrafa fatu ta hanyan yin kayan amfani kamar su jaka, laya da sauransu.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "sana'ar dukanci". rumbun Ilimi. Archived from the original on 21 October 2021. Retrieved 14 August 2021.