Aski
Appearance
aski | |
---|---|
sana'a da sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | manual worker (en) , hairdressers, beauticians and related workers (en) da hairdresser (en) |
Field of this occupation (en) | barbering (en) , shaving (en) , hairdressing (en) da haircutting (en) |
Mabiyi | barber surgeon (en) |
Uses (en) | barbershop (en) |
Yadda ake kira namiji | حلاق, barbiere da bărbier |
Aski dai shi ne cire gashi daga jikin mutum, aski abu ne mai matukar asali daya samo tushe tun karnin baya inda akewa mutum aski bayan zuwan shi duniya da dan kwanaki.[1]
Dalilin aski
[gyara sashe | gyara masomin]Dalilin aski shi ne domin addinan mu sun yarda ayi shi kuma maza ne akewa aski sai dai suma mata ana masu amman a lokacin da aka haife su bayan nan ba'a kuma yiwa mata aski.
Irin-iren aski
[gyara sashe | gyara masomin]da dai sauran su.
-
Aski a cikin Shagon Aski
-
Aski a Rariya (Bakin titi)