Isra'ila
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Isra'ila tana daya daga cikin ƙasashen gabas ta tsakiya, ƙasar yahudawa ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokraɗiyya ne, duk da cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada ƴan tsirarun larabawa Musulmai da Krista a ƙasar, ana kiran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar ƙasar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata fayyace iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama ƙasa a shekara ta 1948 amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu ƙasashen larabawa kamar Misra daga Sinai zuwa Negev, Jordan daga Arabah zuwa maraj bisan wad'annan sune iyakan da aka fayyace a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi a shekara ta 2000. Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da Lebanon a wannan lokaci ne Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin Lebanon kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fayyaci iyakanta da Zirin Gaza.
Isra'ila | |||||
---|---|---|---|---|---|
מְדִינַת יִשְׂרָאֵל (he) دَوْلَة إِسْرَائِيل (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Hatikvah (en) | ||||
| |||||
Kirari | «no value» | ||||
Official symbol (en) | Kahuhu, Anemone coronaria (en) , Canaan Dog (en) , Zaitun da falafel (en) | ||||
Suna saboda | Land of Israel (en) da Jacob (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Jerusalem | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,840,000 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 473.76 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Ibrananci | ||||
Addini | Yahudanci, Musulunci, Kiristanci da Druze | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya, Yammacin Asiya da Asiya | ||||
Yawan fili | 20,770 km² | ||||
• Ruwa | 2.1 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Levantine Sea (en) , Sea of Galilee (en) , Dead Sea (en) , Gulf of Aqaba (en) , Jordan River (en) da Bahar Rum | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Hermon (en) (2,814 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Dead Sea (en) (−437 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Mandatory Palestine (en) | ||||
Wanda ya samar | David Ben-Gurion (en) | ||||
Ƙirƙira | 14 Mayu 1948: (Declaration of Israeli independence (en) ) | ||||
Ranakun huta |
Yom HaShoah (en) (27 Nisan (en) ) Yom HaZikaron (en) (4 Iyar (en) ) Independence Day (en) (5 Iyar (en) ) Jerusalem Day (en) (28 Iyar (en) ) Rosh Hashanah (en) (1 Tishrei (en) ) Yom Kippur (10 Tishrei (en) ) Sukkot (en) (15 Tishrei (en) ) Shemini Atzeret (en) (22 Tishrei (en) ) Hanukkah (en) (25 Kislev (en) ) Tu BiShvat (en) (15 Shevat (en) ) Purim (en) (14 Adar (en) ) Passover (en) (15 Nisan (en) ) Mimouna (en) (21 Nisan (en) ) Shavuot (en) (6 Sivan (en) ) Lag BaOmer (en) (18 Iyar (en) ) Tu B'Av (en) (15 Av (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) da unitary state (en) | ||||
Majalisar zartarwa | cabinet of Israel (en) | ||||
Gangar majalisa | Knesset (en) | ||||
• shugaban ƙasar Isra'ila | Isaac Herzog (en) (7 ga Yuli, 2021) | ||||
• Firaministan Isra'ila | Benjamin Netanyahu (29 Disamba 2022) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Israeli Supreme Court (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 520,700,000,000 dollar (en) (2022) | ||||
Kuɗi | new shekel (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .il (mul) da ישראל. (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +972 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 100 (en) , 101 (en) da 102 (en) | ||||
Lambar ƙasa | IL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.il | ||||
TikTok: israel |
Iyakan Isra'ila ƙarami ne tanada yawan mutane da suka kai 7,000,000 kuma ta sha gwabza yaƙi da makwabtanta; Misali, Misra, Seriya, Labano, Jordan da Falasdinu.
Hotuna
gyara sashe-
Kogin Hazbani
-
Hotan Yahudawa a karni na 19
-
Dakin tarihi a Latvia a kasar Isra'ila
-
Ana tirsasa wani Bayahudu da yin bauta akan hanya
-
Kabirbiran yahudawa, domin tinawa da su a garin Berlin
-
Tambarin kasar Isra'ila, kuma tambari ce ga Yahudawa
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |