Bah Ndaw
Bah Ndaw (wanda aka rubuta da sunan N'Daw, N'Dah, ko N'Daou, an haife shi a 23 ga watan Agusta 1950) jami'in sojan Mali ne kuma ɗan siyasa . Ya zama shugaban ƙasar Mali a ranar 25 ga Satumbar 2020. Tsakanin Mayu 2014 da Janairun 2015, ya kasance Ministan Tsaro .
Bah Ndaw | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
25 Satumba 2020 - 24 Mayu 2021 ← Assimi Goita
28 Mayu 2014 - 10 ga Janairu, 2015 ← Soumeylou Boubèye Maïga (mul) - Tiéman Hubert Coulibaly (en) →
2008 - 2012
2003 - 2 ga Afirilu, 2004
1990 | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | San (en) , 23 ga Augusta, 1950 (74 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Mali | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta |
École de guerre (en) Combined Arms Military School in Koulikoro (en) | ||||||||||
Harsuna |
Faransanci Rashanci Turanci Harshen Bambara | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | soja, ɗan siyasa da helicopter pilot (en) | ||||||||||
Tsayi | 1.95 m | ||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||
Sunan mahaifi | Le Grand | ||||||||||
Aikin soja | |||||||||||
Fannin soja | Malian Air Force (en) | ||||||||||
Digiri | senior colonel (en) | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |