Larabci
Harshen Larabci, shine harshen da mutane Larabawa ke magana da shi. Da Arabic ko
Larabci | |
---|---|
اللُّغَة العَرَبِيّة | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 295,000,000 (2010) sum (en) : 315,421,300 (2019) 422,000,000 (2012) |
| |
Arabic script (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ar |
ISO 639-2 |
ara |
ISO 639-3 |
ara |
Glottolog |
arab1395 [1] |
kuma muce larabci a harshen Hausa,yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu ɓangarori na nahiyar Turai.
Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).
Harshen Larabci
gyara sasheMuhimmancin Larabci a wurin Musulmai
gyara sasheAkasarin musulmai masu wani harshe daban suna amfani da harshen larabci sabo da shi ne harshen da ya zama na addinin musulunci. Da harshen larabci ne aka saukar da Alkur'ani, sannan kuma da harshen larabci ne aka rubuta manya-manyan litattafai na Addinin musulunci.
Bayan Litattafan Addinin musulunci kuma, akwai ɗimbin litattafai da aka rubuta su a cikin harshen na larabci.
Ƙasashen da ake amfani da harshen larabci a matsayin harshen ƙasa
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Larabci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.