William Moulton Marston
Appearance
William Moulton Marston | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Saugus (en) , 9 Mayu 1893 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Rye (en) , 2 Mayu 1947 |
Makwanci | Ferncliff Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon daji na fata) |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Annie Dalton-Marston (Moulton) |
Abokiyar zama | Elizabeth Holloway Marston (en) |
Ma'aurata | Olive Byrne (en) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Harvard |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | comics writer (en) , psychologist (en) , marubuci da marubin wasannin kwaykwayo |
Employers |
American University (en) Tufts University (en) |
Muhimman ayyuka |
Wonder Woman (en) Wonder Woman (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm0551376 |
William Moulton Marston (9 ga watan Mayu, shekara ta 1893 zuwa 2 ga watan Mayu, shekara ta 1947), wanda aka fi sani da sunan alkalami Charles Moulton kuma masanine akan ilimin halayyar dan adam na kasar Amurka wanda, tare da matarsa Elizabeth Holloway, suka kirkiro samfurin farko na polygraph. An kuma san shi sosai a harkar rubuce-rubuce kuma ya kasance mai taimakon kuma marubucin littafi na ban dariya wanda ya kirkiro halin Wonder Woman .
Matar shi biyu,
Elizabeth Holloway Marston, da abokin rayuwa, Olive Byrne, sun yi tasiri sosai ga halittar Wonder Woman.[1]
An shigar da shi cikin Hall of Fame na Comic Book a shekara ta alif dubu biyu da a sherin da shidda 2006.
Tarihin rayuwa shi
[gyara sashe | gyara masomin]Rayuwa shi ta farko da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "BU Alumni Web :: Bostonia :: Fall 2001". Archived from the original on January 4, 2007.