Fim din Black Panther: Wakanda Forever
Fim din Black Panther: Wakanda Forever | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2022 |
Asalin suna | Black Panther: Wakanda Forever |
Asalin harshe |
Turanci Wakandan (en) Mayan (en) Yaren Sifen |
Ƙasar asali | Tarayyar Amurka |
Characteristics | |
Genre (en) | action film (en) |
During | 161 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ryan Coogler (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Ryan Coogler (en) Joe Robert Cole (en) |
'yan wasa | |
Letitia Wright (en) (Shuri (en) ) Winston Duke (en) (M'Baku (en) ) Angela Bassett (mul) (Ramonda (en) ) Danai Gurira (mul) (Okoye (en) ) Lupita Nyong'o (en) (Nakia (en) ) Florence Kasumba (Ayo (en) ) Dominique Thorne (en) (Ironheart (en) ) Daniel Kaluuya (mul) (W'Kabi (en) ) Martin Freeman (en) (Everett K. Ross (en) ) Michaela Coel (en) Tenoch Huerta (en) (Namor (en) ) Dorothy Steel (mul) Isaach de Bankolé (en) Mabel Cadena (en) (Namora (en) ) Josué Maychi (en) (Attuma (en) ) Lake Bell (mul) Danny Sapani (en) Hari Nef (en) Becky Lynch (mul) Kamaru Usman | |
Samar | |
Mai tsarawa | Kevin Feige (mul) |
Production company (en) | Marvel Studios (mul) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Ludwig Göransson (mul) |
Director of photography (en) | Autumn Durald (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Wakanda (en) |
Duniyar kintato | Marvel Cinematic Universe |
Muhimmin darasi | loss (en) |
External links | |
marvel.com… | |
Specialized websites
| |
YouTube |
Black Panther Fim ne na shekarar alif 2022 na kasar Amurka wanda ya dogara da kungiyar fina finai ta Marvel Comics wanda ke nuna halin Shuri / Black Panther. Kamfanin Marvel Studios ne ya samar da shi kuma Walt Disney Studios Motion Pictures ya rarraba shi, shine mabiyi na Black Panther (2018) da kuma fim na 30 a cikin Marvel Cinematic Universe (MCU). Ryan Coogler ya ba da umarni, wanda ya rubuta fim din tare da Joe Robert Cole, tauraruwar fim din Letitia Wright a matsayin Shuri / Black Panther, tare da Lupita Nyong'o, Danai Gurira, Winston Duke, Florence Kasumba, Dominique Thorne, Michaela Coel, Mabel Cadena , Tenoch Huerta Mejía, Martin Freeman, Julia Louis-Dreyfus, da Angela Bassett. A cikin fim din, shugabannin Wakanda sun yi yaki don kare al'ummarsu sakamakon mutuwar Sarkinsu T'Challa.