The Suspect (fim 1981)
Al-Mashbouh ( Larabci: المشبوه; Wanda ake zargin)[1] wani fim ne na soyayya na ƙasar Masar da aka shirya shi a shekarar 1981 wanda Samir Seif ya jagoranta kuma ya bada umarni, tare da Soad Hosny da Adel Emam.[2] Fim ɗin Yana ba da labarin wani ɗan fashi, mai rawa da ciki,[3] ɗan sanda da abokanansu.[4]
The Suspect (fim 1981) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1981 |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | romance film (en) |
Description | |
Bisa | Once a Thief (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Samir Seif (en) |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
'Yan wasa
gyara sashe- Soad Hosny a matsayin Batta.
- Adel Emam a matsayin Maher.
- Farouk al-Fishawy a matsayin Tarek.
- Saeed Saleh a matsayin Bayoumy.
Duba kuma
gyara sashe- Fina-finan Masar na shekarun 1980
- Jerin fina-finan Masar na 1981
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The Suspect". elcinema.com.
- ↑ El-Assyouti, Mohamed (17 March 2005). "Action-hero dynasties". Al-Ahram. Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 13 October 2010.
- ↑ "The Suspect". elcinema.com.
- ↑ El-Assyouti, Mohamed (17 March 2005). "Action-hero dynasties". Al-Ahram. Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 13 October 2010.