Mai kare ƴancin ɗan'adam

Mutumin dayake kare hakkin bil adama

Mai Kare yancin dan'adam ko Mai rajin yancin dan'adam mutum ne wanda, shi kadai ko da wasu, yake aiki dan tabbatar ko kare yancin dan'adam. Zasu iya zama dan jarida, Masanan muhalli, masu tonon silili na gungiyar ‘yan kasuwa, lauyoyi, malamai, ko kawai mutane daddaiku su kadai. Suna kare yanci amatsayin bangaren aikin su ko kuma kawaii akan sa kai. A sakamakon ayyukansu, su kan shiga cikin mawuyacin hali, kamar fuskantar turjiya da kuma farmaki iri da dama, kamar sharri, bibiya, cin-zarafi, tuhuman karya, kame, kangewa daga hulda da jama'a ta hanyar hana su cin kashin su na yancin tarayya, da Kuma kai masu farmaki a zahiri ko a boye.[1]

Mai kare ƴancin ɗan'adam
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na political activist (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassara human rights activism (en) Fassara da human rights protection (en) Fassara
Ailia, ƴar fafutukar kare hakkin dan Adam
nasu Kare hakkin Dan adam
Makarantar Kare yancin Dan adam
Dawn Tyree Author, Human Rights Activist

Manazarta.

gyara sashe
  1. Amnesty International (2017). Human rights defenders under threat - A shrinking space for civil society.