Keita Baldé (an haife shi a shekara ta 1995 a garin Arbúcies, a ƙasar Ispaniya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2016.

Keita Baldé
Rayuwa
Haihuwa Arbúcies (en) Fassara, 8 ga Maris, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Senegal
Ispaniya
Ƴan uwa
Ahali Ibourahima Baldé
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  SS Lazio (en) Fassara2013-201711026
  Senegal men's national association football team (en) Fassara2016-
AS Monaco FC (en) Fassara2017-20214412
  Inter Milan (en) Fassara2018-2019245
  U.C. Sampdoria (en) Fassara2020-2021257
  Cagliari Calcio (en) Fassara2021-2022263
Spartak Moscow (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Nauyi 86 kg
Tsayi 178 cm
Kyaututtuka
Célébration Sénégal
Finales CAN 2021 (29).jpg (description page)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe