Caki wani nau’in kayan kiɗan hausawa ne wanda ake zuba kasa a gora a rufe bakin ana kadawa yana bada sauti. Ana amfani da caki ne wajen kiɗan dambe.

Wata butar duma ce da ake bude bakinta a zuba mata ‘ya’yan magarya ana girgizawa tana bada amo. Hausawa na amfani da ceba wajen kidan bori ko kidan wasu bukukuwa.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration: a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].