Bindiga
Bindiga dai wata na'urace ko makami mai matukar sauri wacce ake amfani da ita wajen harbi, musamman a wajen yaki.
Bindiga | |
---|---|
weapon functional class (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | projectile weapon (en) da gun (en) |
Mabiyi | early thermal weapons (en) |
Alaƙanta da | gun mount (en) |
Hashtag (en) | firearms, GunOfTheDay da Guns |
Uses (en) | combustion (en) da projectile (en) |
Tarihi
gyara sasheAnfara kirkiran bindigane a kasar chaina tun gabanin haihuwar annabi ISA (a.s) da shekara dubu daya 1000 ta hanyar amfani da itacen gora wato (bamboo) da wasu abubuwa daban.
Ire-iren bindugogi
gyara sasheNa gargajiya
gyara sashe
Sannan akwai nau'ika da yawa na bindugogin zamani irinsu;
- Rifles and shotguns
- Carbines.
- Machine guns.
- Sniper rifles.
- Submachine guns.
- Automatic rifles.
- Assault rifles.
- Personal defense weapons.