Austin
Austin (lafazi: /astin/) birni ce, da ke a jihar Texas, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 947,890 (dubu dari tara da arba'in da bakwai da dari takwas da tisa'in). An gina birnin Austin a shekara ta 1835.
Austin | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Stephen F. Austin (mul) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Texas | ||||
County of Texas (en) | Travis County (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 961,855 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 1,162.34 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 395,280 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) | Greater Austin (en) | ||||
Yawan fili | 827.51276 km² | ||||
• Ruwa | 2.3491 % | ||||
Altitude (en) | 149 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1835 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Austin (en) | Kirk Watson (en) (6 ga Janairu, 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 78701–78705, 78708–78739, 78741–78742, 78744–78769, 78701, 78704, 78709, 78711, 78714, 78717, 78719, 78722, 78724, 78728, 78730, 78734, 78737, 78742, 78746, 78749, 78751, 78752, 78757, 78759, 78760, 78763, 78765 da 78769 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 512 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | austintexas.gov | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Austin from Congress Bridge in daylight
-
Texas State Capital
-
Congress Avenue Bridge
-
Gada Pennybacker
-
Birnin
-
George Washington Carver Museum
-
Spanish War Veterans monument in front of Texas State Capitol
-
Makabartar Oakwood, Austin Texas
-
Tunawa da Cowboy a gaban Texas State Capitol
-
Gidan tarihi na henry, Austin
-
Austin, 2012